| Ubanmu wanda ke chikkin Samma, A tsarkake sunanka, Mulkinka shi zo, Abin da ka ke so a-yi shi, Chikkin duniya kammar yada a-ke yinsa chikkin samma. Ka ba mu rananga abinchin yini. Ka gafarta mana laifinmu, Kammar yada muna gafarta ma wadanda su ke yi mamu laifi. Kadda ka kai mu wurin jaraba, Amma ka cheche mu dagga Shaitan. Gamma mulki, Da iko da girmo naka ne, Har abada. Amin. |
| Our Father who art in heaven, Hallowed be thy name. Thy kingdom come. Thy will be done On earth as it is in heaven. Give us this day our daily bread, And forgive us our trespasses, As we forgive those who trespass against us, And lead us not into temptation, But deliver us from evil. For thine is the kingdom, And the power, and the glory, For ever and ever Amen.
Credits Song: The Lord's Prayer in Hausa Animation: Courtesy of jasonlohrmd Hausa text transcription: lyricstranslate.com English translation: Wikipedia
|